Tarihin Ahmad Sulaiman Kano

2/10/2019by admin
Tarihin ahmad sulaiman kanoAhmad

Tarihin Ahmad Sulaiman Kano

Tarihin ahmad ibrahim sulaiman kano

Ahmad Sulaiman Kano

Aiohow.fun is Media search engine and does not host any files, No media files are indexed hosted cached or stored on our server, They are located on soundcloud and Youtube, We only help you to search the link source to the other server. Aiohow.fun is not responsible for third party website content. It is illegal for you to distribute copyrighted files without permission. The media files you download with aiohow.fun must be for time shifting, personal, private, non commercial use only and remove the files after listening. If one of this file is your intelectual property (copyright infringement) or child pornography / immature sounds, please or email to info[at]aiohow.fun to us.

KAFUWAR GARIN KACHAKO Sannen abu ne a rayuwar Al’umma sukan shugabantar da wani mutum a kansu, wala’Allah ko dan karfi, jarumta, dukiya, ilimi, ko kuma don wata Baiwa da Allah ya yi masa. Wannan ce ta sanya Mal. Abubakar Mutumin Qasar Bebeji, Bafulatani, makiyayi, wanda aka fi sani da: “Jauro Buba Fange” ake yi masa kirari da cewa shi ne farkon wanda ya sari garin Kachako. Masana tarihi sun ce lokacin da Jauro Buba Fange ya sauka a wani Daji mai cike da Bishiyoyi da Itatuwa, da Tsirrai, da Dausayi, gurin ya yi kacha kacha da bishiyoyi, kuma Dajin yana dauke da Namun Daji kamar irinsu Kura, Zaki, da sauran kananan Dabbobi, a wannan gurin ya sauka tare da Dabbobinsa. Saboda gudun kada Dabbobin Daji su din ga yi musu barnar Dabbobinsa ya sa bayan sunsare manyan Bishiyoyi, kananan bishiyoyin suka fiffike kansu suka yi musu tsini domin idan Dabbobin Daji sun kawo bara suka kore su sai su dinga sossokewa da wannan tsinin itatuwan, wannan ne yasa lokacin da yan’uwansu suka zo sai suka ce: “waxannan itatuwan fa kacho kacho ga kuma guri yayi kacha kacha?” an ce daga wannan tambayar ne aka samo asalin sunan KACHAKO.